Da dumi-dumi - YANZU HAKA ALHAZAN JAHAR KATSINA NA GAB DA BARO SAUDIYA

Da dumi-dumi - YANZU HAKA ALHAZAN JAHAR KATSINA NA GAB DA BARO SAUDIYA
Daga Kabir Ahmed S/Kuka 
Labarin dake shigo mana a yanzun nan na cewa, tuni Alhazan jahar Katsina jirgi na farko sun je sunyi É—awafin bankwana sun dawo suna jiran motocin da zasu kawo Jedda a bisa hanyar su ta dawowa gida gobe Juma'a in Allah ya kaimu kamar yadda ake sa ran faruwar haka. Alhazan na daga cikin jimlar Alhazai 2047 da suka sabke faralin aikin Hajjin wannan shekara ta 2025

Post a Comment

Previous Post Next Post